
Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kan Ranar Kyauta A Addinin Kirista
12/25/22 • 14 min
Kiristoci sun kebe kowace ranar 26 ga watan Disamba ta kowace shekara a matsayin Ranar Kyauta.
Shin mene ne ka’idojin kyauta da kuma asalin wannan rana a addinin Kirista?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masana addinin Kirista domin kawo muku gamsassun bayanai.
Kiristoci sun kebe kowace ranar 26 ga watan Disamba ta kowace shekara a matsayin Ranar Kyauta.
Shin mene ne ka’idojin kyauta da kuma asalin wannan rana a addinin Kirista?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masana addinin Kirista domin kawo muku gamsassun bayanai.
Previous Episode

Anya Kuwa Za A Iya Daina Mu’amala Da Tsabar Kudi A Najeriya?
Babban Bankin Najeriya (CBN) na ci gaba da bayyana aniyarsa ta takaita amfani da tsabar kudi a kasar.
Amma anya Najeriya na da karfin kimiyyar komawa hada-hadar kudade ta intanet kuwa, kamar yadda CBN din ke hankoro?
Shirin Najeriya A Yau ya zurfafa bincike kan wannan batu ya kuma tattauna da masu ruwa da tsaki domin warware zare da abawa.
Next Episode

Karin Kudi: Akwai Yiwuwar Daliban Jami’ar Maiduguri Su Daina Karatu
Batun karin kudin makarantar Jami’ar Maiduguri na ci gaba da daukar hankalin masu alaka da makarantar.
Shin karin kudin makarantar na da alaka da rashin biyan bukatun malaman jami’o’i?
Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin ina aka dosa.
If you like this episode you’ll love
Episode Comments
Generate a badge
Get a badge for your website that links back to this episode
<a href="https://goodpods.com/podcasts/najeriya-a-yau-225843/abin-da-ya-kamata-ku-sani-kan-ranar-kyauta-a-addinin-kirista-27125480"> <img src="https://storage.googleapis.com/goodpods-images-bucket/badges/generic-badge-1.svg" alt="listen to abin da ya kamata ku sani kan ranar kyauta a addinin kirista on goodpods" style="width: 225px" /> </a>
Copy